BREAKING: Barcelona Ta Kama Hanyar Lashe Gasar Zakarun Turai A Karon Farko Bayan Shekaru 10
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta lallasa abokiyar karawarta Borrusia Dortmund da ci 4-0 a filin wasa na Luis Companys dake birnin Barcelona a wasan zagayen na kusa da na karshe na gasar Zakarun Turai. Barcelona ta kama hanyar lashe gasar inda ta ke kusa da tsallakawa zuwa… Barcelona Ta Kama Hanyar Lashe Gasar … Read more