Ƙananan Yara da Yawa Sun Mutu A Turmutsitsi A Wajen Bikin Al’adu

Mutane da dama, galibinsu ƙananan yara, sun rasa rayukansu a wani turmutsitsi da ya afku yayin bikin nuna al’adun ƙarshen shekara da aka shirya wa yara a makarantar Basorun High School da ke Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

Duk da cewa ba a bayyana yawan adadin mutanen da suka mutu…

Ƙananan Yara da Yawa Sun Mutu A Turmutsitsi A Wajen Bikin Al’adu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment