Ƴansanda Sun Kama Mutane 859, Sun Kwato Makamai 27 Da Alburusai 115 A Filato

Rundunar ‘yansanda ta jihar Filato ta kama mutum 859, ta kwato makamai 27 da alburusai 115 a shekarar 2024, kamar yadda Kwamishinan yansanda na jihar, Mista Emmanuel Adesina, ya bayyana a taron manema labarai a Jos a jiya Juma’a.

Adesina ya ce rundunar ta ceto mutum 46 da aka yi…

Ƴansanda Sun Kama Mutane 859, Sun Kwato Makamai 27 Da Alburusai 115 A Filato …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment