Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Yankin Arewa-Maso-Yamma, Salihu Lukman, ya bayyana cewa jam’iyyun adawa da wasu shugabannin APC sun fara tattaunawa kan samar da sabuwar tafiyar siyasa kafin zaɓen 2027.
Lukman ya ce yawancin ‘yan siyasa na Nijeriya ba su yarda da tsari…
Ɓaraka:, Ƴan Adawa, Shugabannin APC Na Shirya Kafa Sabuwar Tafiya — Lukman …C0NTINUE READING >>>>