Ɗan Wasan Super Eagles, Sadiq, Zai Koma Valencia Aro

Ɗan wasan gaba na Super Eagles, Umar Sadiq, zai koma ƙungiyar Valencia a matsayin aro daga Real Sociedad a watan Janairu.

Bisa bayanan kwararren mai harkokin sauya sheƙar ƴan wasa, Fabrizio Romano, an riga an kammala yarjejeniyar, kuma Sadiq zai yi gwajin lafiyarsa a Valencia ranar…

Ɗan Wasan Super Eagles, Sadiq, Zai Koma Valencia Aro …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment