Ɗansandan Da Ya Samu Lambar Yabo Saboda Ƙin Karɓar Cin Hancin $200,000 Ya Karɓi Musulunci 

Mataimakin kwamishinan ‘yansandan Nijeriya, Daniel Amah, wanda ya shahara da ƙin karɓar cin hancin dala 200,000, ya musulunta a wani biki da aka gudanar a fadar Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.

 

A yayin taron wanda ya gudana a ranar Talata 7 ga watan Janairun 2025, Amah ya karɓi…

Ɗansandan Da Ya Samu Lambar Yabo Saboda Ƙin Karɓar Cin Hancin $200,000 Ya Karɓi Musulunci  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment