An Kama Mai Bautar Gumaka da Ya Wulakanta Kur’ani, Ya Banka Masa Wuta
Jami’an tsaro sun cafke wani fitaccen mabiyin addinin gargajiya, Balogun Aaba, bisa zargin ƙona Al-Kur’ani mai girmaAn ruwaito cewa lamarin ya faru ne bayan wallafa wani bidiyo da ya nuna shi yana kona Al-Kur’anin kuma aka shigar da shi karaLamarin ya haifar da ce-ce-ku-ce tsakanin… An Kama Mai Bautar Gumaka da Ya Wulakanta Kur’ani, Ya … Read more