Yawan Sakwannin Da Sin Ta Yi Jigila a Shekarar 2024 Ya Zarce Biliyan 170
Shugaban hukumar kula da harkokin aike da sakwanni ta kasar Sin Zhao Chongjiu ya yi bayani a gun taron aikin hukumar na shekarar 2025 a yau Laraba cewa, yawan sakwannin da aka yi jigilar aikewa a bara a nan kasar Sin ya kai biliyan 174.5, inda yawan kudin shiga da aka samu na aikin ya… … Read more