Shelkwatar Tsaro ta Tabbatar Da Mutuwar Sojoji 6 A Harin Born0
washington dc — Shelkwatar tsaro ta Nijeriya (DHQ) ta tabbatar da mutuwar ’yan ta’adda 34 da sojoji shida a wani harin da aka kai sansanin soji da ke Sabon Gari, ƙaramar hukumar Damboa a Jihar Borno. Daraktan yada labaran tsaro, Manjo Janar Edward Buba ne, ya bayyana hakan a wata… Shelkwatar Tsaro ta Tabbatar Da … Read more