JAMB Ta Tatso Naira Biliyan 22, Ta Tura Naira Biliyan 6 a Asusun Gwamnati a 2024
Hukumar JAMB ta sanar da biyan N6,034,605,510.69 ga baitulmalin kasa daga rarar kuɗaɗen da ta samu a shekarar 2024Hukumar ta bayyana cewa an rage N1,500 kan fom din UTME ga dalibai ya sa gudunmawar JAMB ta kai N9,013,068,510.69Hukumar ta ce ƙarƙashin jagorancin Farfesa Is-haq… JAMB Ta Tatso Naira Biliyan 22, Ta Tura Naira Biliyan 6 … Read more