‘Ƙarya Ta Ƙare’: Wasu Ƴan Najeriya 2 Za Su Shafe Shekaru 40 a Gidan Yarin Amurka
Wasu ‘yan Najeriya biyu za su yi zaman gidan yari a Amurka bisa damfarar wata mata dala 560,000 ta hanyar soyayyar ƙaryaAn ce mutanen biyu sun yi amfani da asusun bankin Amurka, Kanada, da Malaysia don karɓar kuɗin daga wadda suka yaudaraKotu ta yanke masu hukunci bayan FBI ta… ‘Ƙarya Ta Ƙare’: Wasu Ƴan Najeriya … Read more