Akwai Buƙatar MDD Ta Shigo Don Binciko Masu Ɗaukar Nauyin Ta’addanci A Nijeriya Daga Ƙetare
Babban hafsan hafsoshin tsaron Nijeriya (CDS), Janar Christopher Musa, ya nuna damuwarsa game yadda masu aiki a kasa da kasa ke daukar nauyin kungiyar Boko Haram da sauran kungiyoyin ta’addanci da ke tada zaune tsaye a kasar fiye da shekaru 15. Janar Musa ya bayyana hakan ne a wata… Akwai Buƙatar MDD Ta Shigo … Read more