Ba A Kowane Irin Matsayi Zan Iya Fitowa A Cikin Shirin Fim Ba
Guda daga cikin dattawa a Masana’antar Kannywood, wanda ya shafe fiye da shekara 40 a masana’antar a Nijeriya; Malam Isa Bello Ja (Dattijon Arziki) ya bayyana cewa, ko kadan bai dauki wannan sana’a ta dirama ko wasan kwaikwayo da wasa ba. Amma hakan, ba zai zama dalilin da zai sa… Ba A Kowane Irin Matsayi … Read more