Gwamnan Ondo Ya Kakaba Dokar Zaman Gida Ta Awanni 24 a Garin Owo
Jihar Ondo – Gwamnan Ondo, Hon. Lucky Aiyedatiwa, ya ayyana dokar hana fita daga asuba zuwa yamma a garin Owo, hedikwatar karamar hukumar Owo da ke jihar. Gwamna Aiyedatiwa ya ɗaukin ƙaƙaba dokar kulle a garin ne bayan rikicin kungiyoyin asiri da ya ɓarke a garin. Gwamnan Ondo Ya… Gwamnan Ondo Ya Kakaba Dokar Zaman … Read more