Fitaccen Ɗan Wasan Kwaikwayo a Najeriya Ya Shiga Matsala, Ya Tafka Asarar $3.1m
Dan wasan barkwanci, Mark Angel ya ce ya fuskanci kalubale a shekarar 2024, inda ya rasa dukiyarsa da ta kai dala miliyan $3.7Mark Angel ya ce addu’a, magani da gudunmawar da ya samu daga iyalansa ne suka ceci rayuwarsa daga tunanin kisan kaiFitaccen mai barkwancin ya gode wa ubangiji… Fitaccen Ɗan Wasan Kwaikwayo a Najeriya … Read more