Tinubu Zai Tafi Ghana Rantsar Da Sabon Shugaban Ƙasa John Mahama
Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai bar Abuja ranar Litinin, 6 ga Janairu, domin halartar bikin rantsar da sabon shugaban ƙasar Ghana, John Dramani Mahama, a Accra, ranar 7 ga Janairu. Mahama, wanda ya rike shugabancin Ghana daga 2011 zuwa 2017, ya sake lashe zaɓen watan Disamba 2024, kuma… Tinubu Zai Tafi Ghana Rantsar Da Sabon … Read more