Ana Batun Tsadar Mai, Gwamnatin Sokoto Ta Samar da Shirin Saukaka Zirga Zirga
Gwamnatin jihar Sokoto ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu ta rangwanta kan samar da ababen hawa ga ƴan AchaɓaGwamna Ahmed Aliyu ya ƙaddamar da rabon keke Napep da babura guda 1500 a kan ragin kaso 80% cikin 100%Ya bayyana cewa an ba da ababen hawan ne bisa farashi mai rahusa… Ana Batun Tsadar Mai, Gwamnatin Sokoto … Read more