Matasa Sun Lakadawa Basarake Duka kan Nada Limamin Juma’a, an Ceto Rayuwarsa
Matasa a Ido-Osun a jihar Osun sun lakada wa sabon sarki duka kan nada sabon limami da ya jagoranci sallar Juma’aOba Olaiya ya zama sarki ba tare da amincewar al’ummar Ido-Osun ba, hakan ya haifar da rikici tsakanin sassan biyuRundunar ‘yan sanda ta ceci sarkin daga matasan, amma har… Matasa Sun Lakadawa Basarake Duka kan … Read more