‘Ku Dage da Addu’a”: Malamin Addini Ya Hango Abin da Zai Faru da Najeriya a 2025
Malamin addini Samuel Ojo ya ce 2025 za ta zama shekara ta kwanciyar hankali, samun sauki da ci gaban ‘yan NajeriyaYa yi kira ga ‘yan Najeriya da su kasance masu kyakkyawan yakini yana mai cewa matsalolin kasar ba za su gagari Allah baMalamin ya jaddada cewa idan ‘yan kasar suka dage… ‘Ku Dage da Addu’a”: … Read more