Sin Ta Kara Sassa 28 Na Amurka Cikin Wadanda Ta Sanyawa Takunkumin Shigar Musu Da Kayayyaki
A yau Alhamis, ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin, ta ce kasar ta kara wasu sassa 28 na kasar Amurka, cikin jerin wadanda ta sanyawa takunkumin hana shigar musu da kayayyaki. Sassan sun hada da kamfanonin General Dynamics, da Boeing Defense, da Space & Security, da sauran su. Hakan a… Sin Ta Kara Sassa 28 Na … Read more