Kwankwaso Ya Ɗebo Ruwan Dafa Kansa da Ya Taɓa Ƙimar Atiku, Matasa Sun Masa Rubdugu
Kalaman da Kwankwaso ya yi cewa Atiku Abubakar maƙaryaci ne sun harzuƙa matasa masu goyon bayan Wazirin AdamawaƘungiyar NYFA ta gargaɗi jagoran NNPP na ƙasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Rabiu Kwankwaso ya daina taɓa mutuncin AtikuTa ce bai kamata a rika jin kalamai… Kwankwaso Ya Ɗebo Ruwan Dafa Kansa da Ya Taɓa Ƙimar … Read more