Dubun Wata Budurwa Da Wasu 5 Ya Cika Bayan Ta Sace Wayoyin Salula 30 Na Matan Aure A Kano
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta cafke wata budurwa da ta kware wajen satar wayar matan Aure bayan sun bata aminci a jihar. Budurwar mai suna Shamsiyya Adamu ‘yar shekara 19, ta shiga hannu ne tare da abokan aikinta su biyar, an gano ta ne biyo bayan korafe-korafen jama’a da… Dubun Wata Budurwa Da Wasu … Read more