‘Yan Bindiga Sun Kai Harin Rashin Imani, Sun Kashe Karamar Yarinya da Wasu Bayin Allah
Yan bindiga sun kai hari kauyen Kuki a yankin ƙaramar hukumaar Birnin Gwari ta jihar Kaduna ranar Litini da tsakar ranaAn ruwaito cewa maharan sun halaka wata yarinya ƴar kimanin shekara bakwai da wasu mutum biyu, sun sace shanu da kayayyakiWata majiya da ta nemi a sakaya sunanta ta… ‘Yan Bindiga Sun Kai Harin Rashin … Read more