Saurayi Ya Siyawa Wata Fitacciyar ‘Yar TikTok Gidan N55m a Kano, Ta Saki Bidiyo
Wani saurayi ya siya wa Maryam Sa’idu, fitacciyar ‘yar TikTok gida na Naira miliyan N55, ya ce ba ya son ta ci gaba da zama a otelMaryam Sa’idu ta bayyana cewa gidan ya kunshi kayan miliyan N22, tana mai bayyana dalilinta kin yin aure a wannan lokaciBidiyon Maryam ya jawo ce-ce-ku-ce,… Saurayi Ya Siyawa Wata … Read more