EFCC ta gargadi ‘yan Najeriya kan rashawa a 2025
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta gargadi ‘yan Najeriya da su guji aikata ayyukan rashawa a shekarar 2025, tare da himmantuwa wajen yaki da cin hanci domin ci gaban kasa. Shugaban hukumar, Ola Olukoyede, ya yi wannan gargadin a ranar Talata, inda ya bayyana cewa… EFCC ta gargadi ‘yan Najeriya kan rashawa … Read more