Sojin Ruwa Sun Yi Alƙawarin Ƙara Haƙo Gangar Mai Miliyan 3 A Kowace Rana
Rundunar sojin ruwa ta Nijeriya, ta bayyana cewa tana aiki tuƙuru domin ƙara yawan haƙo ɗanyen mai daga ganga miliyan 1 da dubu 800 zuwa ganga miliyan 3 a kowacce rana. Babban Hafsan Sojin Ruwa na Nijeriya, Vice Admiral Emmanuel Ogalla ne, ya bayyana haka yayin ƙaddamar da aikin… Sojin Ruwa Sun Yi Alƙawarin Ƙara … Read more