Za a Kara Samun Sauki A Farashin Mai Kwanan Nan
Abuja, Nigeria — A yayin da ake rade-radin cewa farfado da aikin matatar man Warri ya kawo ragi a farashin litar mai kasa da sa’o’i 48 da labarin farfadowar matatar, alkaluma daga gidajen mai a sassan birnin Abuja daban-daban sun nuna cewa an sami ragi a farashin litar mai ne cikin… Za a Kara Samun … Read more