‘Yan Sanda Sun Cafke Jami’in Tsaro Mai Taimakon ‘Yan Ta’addan Boko Haram
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta samu nasarar cafke wani jami’in tsaro na CJTF mai taimakon ƴan ta’addan Boko HaramJami’in na CTJT wanda ake zargi da samar da kayan girki ga ƴan ta’addan ya shiga hannu ne bayan an samu bayanan sirri kan ayyukansaKakakin rundunar ƴan sandan Borno… ‘Yan Sanda Sun Cafke Jami’in Tsaro Mai … Read more