Tsoron Bincike Ya Sa SSG Na Bauchi Yin Murabus? An Gano Gaskiya
Jita-jita ta riƙa yawo kan cewa tsohon sakataren gwamnatin jihar Bauchi (SSG), ya yi murabus ne saboda tsoron a bincike shiBarista Ibrahim Muhammad Kashim ya fito ya bayyana cewa ko kaɗan tsoron a bincike shi, ba shi ba ne dalilinsa na ajiye muƙamansaYa bayyana jita-jitar da ake… Tsoron Bincike Ya Sa SSG Na Bauchi Yin … Read more