Mahaifiyar Tsohon Jarumin Kannywood, Ahmed S Nuhu Ta Rasu
A yau Laraba, aka sanar da rasuwar mahaifiyar tsohon jarumin Kannywood, Ahmed S Nuhu, wanda ya rasu shekaru 17 da suka wuce a ranar 1 ga Janairu, shekarar 2008. Mahaifiyar S Nuhu ta rasu a birnin Jos, babban birnin jihar Filato, inda za a yi jana’izarta kamar yadda addinin Musulunci… Mahaifiyar Tsohon Jarumin Kannywood, Ahmed … Read more