Tinubu Ya Dawo da Tsarin Makarantun Najeriya da aka Soke Yana Gwamna
Shugaba Bola Tinubu ya amince da dawo da darasin Tarihi a matsayin wajibi ga ɗaliban makarantun firamare da sakandareRahotanni sun nuna cewa an cire Tarihi daga tsarin karatun Najeriya tun shekarar 2007, lamarin da ya ja suka daga masu ruwa da tsaki Masana na ganin cewa sabon tsarin… Tinubu Ya Dawo da Tsarin Makarantun Najeriya … Read more