Gwamnatin Kano Ta Yi Fatali Da Kudirin Sake Fasalin Dokar Haraji
Gwamnatin jihar Kano ta sake fatali da kudirin sake fasalin dokar haraji gabanin majalisar dokokin kasar. Gwamna Abba Kabir Yusuf, wanda ya yi magana ta bakin Mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya nanata matsayar gwamnatin a yayin bikin murnar shiga sabuwar shekarar 2025 da aka… Gwamnatin Kano Ta Yi Fatali Da Kudirin Sake Fasalin Dokar Haraji … Read more