PDP, Obi Sun ba Tinubu Lakanin Samo Waraka daga Matsalolin Najeriya
Jam’iyyar PDP ta soki kalaman shugaban kasa a jawabin sabuwar shekara da ya aika ga ‘yan Najeriya a ranar LarabaSakataren yada labarai na PDP na kasa, Debo Ologunagba ya ce akwai alamun Bola Tinubu bai san halin da jama’a ke ciki baA nasu bangaren, tsofaffin ‘yan takarar shugaban kasa,… PDP, Obi Sun ba Tinubu Lakanin … Read more