Karuwar Cin Zarafi Da Makomar Yara A Nijeriya
A kwanan baya ne, Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa (NHRC) ta bayyana cewa, an samu rahoton karin yawan kananan yaran da aka yi watsi da su, wadanda suka kai sama da 1,300, tare da kuma take wasu ka’idoji. Ofishin Sakataren Hukumar ne, ya bayyana shi wannan rahoton a watan… Karuwar Cin Zarafi Da … Read more