2027: Ana Kukan Mulkinsu, Ganduje Ya Ce Zai Kwace Jihar da APC ba Ta Taɓa Mulki ba …C0NTINUE READING HERE>>>
Shugaban jam’iyyar APC a Najeriya, Dr. Abdullahi Ganduje ya ce sun shirya tsaf domin kwace iko a jihar RiversGanduje ya ce a jihohin Kudu maso Kudu sun kwace ikon Cross River da Edo inda ya ce sun shiryawa Rivers Tsohon gwamnan Kano ya bukaci yan APC da masu ruwa da tsaki su goya musu baya domin cimma burin da suka sanya a gaba
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar…
2027: Ana Kukan Mulkinsu, Ganduje Ya Ce Zai Kwace Jihar da APC ba Ta Taɓa Mulki ba …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>