2027: Ana Zargin Gwamna da Balle Hotunan Sanata da Rikicin APC Ya Kazanta

Ana hasashen rigimar siyasa ta kunno kai a jihar Kwara bayan cire allunan tallan Sanata Saliu Mustapha da aka girke a wurare daban-dabanSanatan da ke wakiltar Kwara ta Tsakiya ya yi kyautar ₦500m don gina wurin taro a fadar Sarkin Ilorin saboda gudanar da taruka Masana siyasa sun…

2027: Ana Zargin Gwamna da Balle Hotunan Sanata da Rikicin APC Ya Kazanta …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment