washington dc —
Gabanin zaben 2027 dake tafe, dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar Labour, Peter Obi, yace har yanzu basu kai ga cimma yarjejeniyar hadewa tsakanin pdp da nnpp dama wata jam’iyya ba.
Tsohon gwamnan jihar Anambran ya bayyana hakan ne da safiyar yau Alhamis…
2027: Ba Mu Cimma Yarjejeniyar Hadewa Da PDP, NNPP Ba …C0NTINUE READING >>>>