Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci …C0NTINUE READING HERE >>>

Washington DC — 

Majalisar mulkin soji ta kasar Burkina Faso ta kori Firaministan rikon kwarya Apollinaire Joachim Kelem de Tambela, tare kuma da rusa gwamnatin kasar, a cewar wata sanarwar dokar da ofishin shugaban mulkin soji Ibrahim Traore ya fitar a jiya Juma’a.

Dokar ta soji ba ta bayyana wani dalili na korar Tambela ba, wanda aka nada matsayin firimiyan rikon kwarya jim kadan bayan Traore ya kwace mulki a watan Satumban shekara ta 2022, a daya daga cikin jerin juye-juyen mulkin da…

>

Leave a Comment