“Har Yanzu Najeriya na cikin Matsala,” CBN Ya Yi Magana Kan Tattalin Arziki

“Har Yanzu Najeriya na cikin Matsala,” CBN Ya Yi Magana Kan Tattalin Arziki …C0NTINUE READING HERE >>>

Babban baki watau CBN ya tabbatar da cewa har yanzun Najeriya na fama da matsalar taɓarɓarewar tattalin arzikiGwamnan CBN, Yemi Cardoso ya ce ma’aikatan banki na da matuƙar muhimmanci wajen magance kalubalen da ƙasa fuskantaYa ce Najeriya na bukatar magance talauci, hauhawar farashin kayayyaki, rashin tsaro, zaman kashe wando da dai sauransu

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…

>

Leave a Comment