Kotun Daukaka Kara Ta Mayar Da Muhuyi Magaji Kan Mukaminsa

Kotun Daukaka Kara Ta Mayar Da Muhuyi Magaji Kan Mukaminsa …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Kotun daukaka kara ta Abuja ta rushe dakatarwar da aka yiwa shugaban hukumar yaki da almundahana ta Kano, Muhuyi Magaji daga kan mukaminsa.

Hakan ya biyo bayan hukuncin da kotun mai alkalai 3, karkashin jagorancin Mai Shari’a Umaru Fadawu ta zartar, wanda ya bayyana dakatarwar da lamarin mai cutarwa kuma tauye hakkin Muhuyi Magaji ne na jin ba’asinsa.

Da yake yanke hukuncin a yau Juma’a, Mai Shari’a Fadawu ya bayyana cewa, “dakatarwar da kotun da’ar…

>

Leave a Comment