UNESCO Ta Sanya Karin Al’adun Gargajiya 3 Cikin Jerinta Na Al’adun Gargajiya Da Ba Na Kayayyaki Ba 

UNESCO Ta Sanya Karin Al’adun Gargajiya 3 Cikin Jerinta Na Al’adun Gargajiya Da Ba Na Kayayyaki Ba  …C0NTINUE READING HERE >>>

Hukumar bunkasa ilimi, kimiyya da raya al’adu ta MDD (UNESCO), ta sanya karin al’adu 3 na kasar Sin cikin jerin dake wakiltar al’adun gargajiya da ba na kayayyaki ba da dan adam ya gada, na hukumar.

 

Ayyuka 3 na al’adun gargajiya da ba na kayayyaki ba na kasar Sin da suka hada da fasahar saka ta kabilar Li da ta kunshi matse yadi da rini da saka da surfani, da bikin sabuwar shekara na Qiang da kuma fasali da aikin kera gadar katako mai siffar baka ta kasar Sin, sun samu…

>

Leave a Comment