Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>>

Abuja, Nigeria — 

Da yake yi wa ‘yan jaridu karin bayani kan aikace aikacen samar da tsaro a cikin kasar cikin wannan shekara mai karewa, daraktan sashin tattara bayanai kan irin arangamar da dakarun kasar ke yi Manjo janar Deward Buba yace an kwato makamannan ne daga watan janairun wannan shekara zuwa wannan wata na Disamba

Janaral Buba yace sojojin kasar sun yi gwagwagwa da ‘yan ta’adda da
sauran barayin daji da ma masu aikata miyagun laifuka a sassan kasar
daban daban

Bidiyon…

>

Leave a Comment