Badaru Ya Fadi Dalilin Tinubu Na Bashi Ministan Tsaro a Gwamnatinsa …C0NTINUE READING HERE >>>
Ministan tsaron Najeriya, Mohammed Badaru, ga taɓo batun muƙamin da ya samu a gwamnatin Shugaba Bola TinubuMohammed Badaru ya bayyana cewa rawar da ya taka a lokacin da yake mulkin jihar Jigawa, ta taimaka masa wajen samun muƙamin ministaMinistan ya bayyana cewa hanyoyin da ya bi wajen samar da tsaro a Jigawa na taimaka masa a yanzu da yake kan ministan tsaron Najeriya
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…
>