‘Yan Majalisar Wakilai 5 Daga Jam’iyyar Labour Sun Koma APC …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Bayan komawa zama a majalisar wakilan Najeriya a yau Alhamis, ‘yan majalisar 5 daga jam’iyyar Labour suka yi sauyin sheka zuwa jam’iyyar APC.
‘Yan majalisar sun hada da Esosa Iyawe (daga jihar Edo) da Tochukwu Okere (daga Imo) da Donatus Mathew (daga Kaduna) da Bassey Akiba (daga Cross River) da Kuma Daulyop (daga Filato).
Har ila yau, dan majalisa Erhiatake Sueno (daga jihar Delta) da ‘yar tsohon gwamnan Deltan James Ibori sun yi sauyin sheka daga jam’iyyar…
>