Bayan Sauya Sheƙar Ɗiyar Tsohon Gwamna, PDP Ta Kori Ɗan Majalisar Tarayya Nan Take

Bayan Sauya Sheƙar Ɗiyar Tsohon Gwamna, PDP Ta Kori Ɗan Majalisar Tarayya Nan Take …C0NTINUE READING HERE >>>

Jam’iyyar PDP ta sallami ɗan Majalisar wakilai daga jihar Imo, Hon. Ikenga Imo Ugochinye bisa zargin rashin ɗa’a da zagon ƙasaSakataren PDP ns jihar Imo, Lancelot Obiak ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’aYa ce PDP reshen ƙaramar hukumar Ideato ne ta kori ɗan majalisar bayan kammala bincike kan zargin da ake masa ranar Alhamis da ta wuce

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…

>

Leave a Comment