Wanene Mai Jerin Gidaje 735 Da EFCC Ta Mallake?

Wanene Mai Jerin Gidaje 735 Da EFCC Ta Mallake? …C0NTINUE READING HERE >>>

Washington, DC — 

Mai shari’a Jude Onwuegbuzie na babbar kotun birnin tarayya Abuja ya yanke hukunci a ranar Litinin cewa, kadarorin da ke da alaka da wani tsohon babban jami’i, “ana zargin an same su da kudaden haram”, sai dai bai ambaci sunan jami’in da aka ce ya mallaki gidajen ba, haka kuma ita ma Hukumar ta EFCC bata bayyana ubangijin gidajen ba.

A wata sanarwa da Hukumar ta fita jiya Talata da sa hannun kakakinta, Dele Oyewale ta bayyana cewa, bata fita fili ta fadi sunan…

>

Leave a Comment