Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a kudirin gyara dokar haraji.

“Shugaba Tinubu na maraba da duk wani gyara da zai sauya duk wata saɗara da ke jawo cecekuce a ƙudirin,” a cewar Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris cikin wata sanarwa da ya fitar.

Shugaba Tinubu ya aikewa Majalisar Dokokin Najeriya da kudurorin ne makonnin da suka…

>

Leave a Comment