Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Majalisar Dattawan Najeriya ta zartar da dokar matsakaicin kasafin kudi da ta dabarun sarrafa kudi domin aiwatarwar gwamnatin tarayyar kasar.
Zartar da dokar ya biyo bayan gabatar da rahoton da shugaban kwamitocin hadin gwiwa na kudi da tsare-tsare da al’amuran tattalin arziki, Sanata Musa Muhammad Sani (mai wakiltar Neja ta gabas) ya yi.
Haka kuma Majalisar Dattawan ta dora wa kwamitocinta a kan kudi da albarkatun man fetur da iskar gas alhakin bincikar zarge-zargen…
>