Tsohon Gwamnan Neja Ya Bukaci A Kashe Wadanda Suke Kashe Jami’an Tsaro

Tsohon Gwamnan Neja Ya Bukaci A Kashe Wadanda Suke Kashe Jami’an Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>

Tsohon gwamnan Jihar Neja, Mu’azu Babangida Aliyu, ya bukaci a yi wa duk wanda ya kashe jami’in tsaro hukuncin kisa. 

Ya ce wannan mataki zai karfafa gwiwar jami’an tsaro tare da kare su, wanda zai kara musu kishin kasa.

Aliyu ya yi wannan bayani ne yayin bikin yaye daliban kwas din Executive Intelligence Management Course (EIMC 17) a makarantar National Institute of Security Studies (NISS) da ke Abuja.

Ya yi tir da kashe sojoji sama da 30 a Jihar Neja a shekarar 2023, inda…

>

Leave a Comment