Gwamnan Neja Ya Shirya Runtuma Kora, An Bayyana Ma’aikatan da Abin Zai Shafa

Gwamnan Neja Ya Shirya Runtuma Kora, An Bayyana Ma’aikatan da Abin Zai Shafa …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin Neja za ta kori malaman da ba su cancanta ba daga aiki yayin da za ta tantance malaman domin inganta ilimin jiharKwamishiniyar ilimin firamare, Dakta Hadiza Mohammed ta ce daga yanzu ba kowa ne gwamnati za ta yarda ya zama malami baA yayin taron tsofaffin daliban GSS Bida da ya gudana a Minna, an karrama manyan tsoffin dalibai ciki har da Abdulsalami Abubakar

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama…

>

Leave a Comment